YANZU-YANZU: Cikin Wannan Daren 'Yan Bindiga Sun Shiga Karamar Hukumar Malumfashi Tare Da Sace Matan Aure Guda Biyu
Yan Bindigan shig gidan Alhaji Abdullahi Chairman Danmarna Malumfashi kamar yadda majiyar mu ta tabbatar Mana.
'Yan ta addan sun sace matansa biyu kuma suntai dasu bayaga dama dai jiya ne sukazo unguwar mata dake dukdai karamar hukumar ta Malumfashi suka dau wani magidan,ci.
Jinjina ga jami,an tsaron sojoji dana yan sanda dake acikin karamar hukumar akan gudunmuwar kawo dauki na gaugawa da sukai wajen faruwar lamarin har kawo iyanzu hakka suna kan gudanar da kokarin su kan wannan lamari.
Allah kabamu zaman lafiya ayankin jihar mu Katsina dama Kasarmu baki daya.
~It'z Kamalancy