DAILY NEWS FOR NAGERIA

April 20, 2022
3 years ago

Paraphraser

Modes:

 

0

YANZU-YANZU: Ana Musayen Wuta Tsakanin Barayin Shanu Da Sojojin Nigeria A Dajin Natu Dake Kauyen Bakura A Jihar Zamfara

 

Rohoton Jimina Hausa

 

Rundunar sojin Nigeria ta hallaka wasu barin shanu da da suka addabi wasu kauyuka da suka hada da 'Yar Kofaji, Gamji, Balgare, Da Sauran su a yammacin yau.

 

Lamarin ya faru ne a yau da missalin karfe uku na rana a tsallaken garin bakura dake jihar Zamfara.

 

Wani mazaunin garin ya tabbatar wa da wakilin mu cewa, barayin sun shigo garinne akan baburan su wadda ba'a san adadin su ba.

 

A wata majiya kuma ta tabbatar da cewa wasu sun shigo akan babur wasu da kafafuwan su dauke da manyan makamai.

 

Shigowar barayin ke da wuya suka fara barin wuta mai kan uwa da wani kan mutane da suke kan hanya.

 

Zuwa yanzu dai barayin sun kashe mutane da dama tare da kwace dabbobi da sauran dukiyoyin al'ummar yankin.

Ana Musayen Wuta Tsakanin Barayin Shanu Da Sojojin Nigeria A Dajin Natu Dake Kauyen Bakura A Jihar Zamfara YANZU-YANZU: Ana Musayen Wuta Tsakanin Barayin Shanu Da Sojojin Nigeria A Jihar Zamfara YANZU-YANZU: Ana Musayen Wuta Tsakanin Bar

 

Jimina Hausa Rohoton Rohoton Rohoton Rohoton Rohoton Rohoton

 

Rundunar sojin Nigeria ta yammacin yau wasu barin shanu da da suka addabi wasu kauyuka da suka hada da 'Yar Kofaji, Gamji, Balgare, Da Sauran su a yammacin yau

 

Yau da missalin karfe uku na rana a tsallaken garin bakura dake jihar Zamfara a tsallaken garin bakura dake jihar Zamfara a tsallaken garin bakura dake jihar Zamfara a tsallaken garin bakura dake jihar Zamfara a

 

Barayin sun shigo garinne akan baburan su wadda ba'a san adadin su ba, wani mazaunin garin ya tabbatar wa da wakilin mu cewa, wani mazaunin garin ya tabbatar wa da wakilin mu cewa, wani mazaunin garin ya tabbatar wa da wakilin mu cew

 

A wata majiya kuma ta tabbatar da cewa wasu sun shigo akan babur wasu da kafafuwan su dauke da manyan makamai kafafuwan su dauke da manyan makamai kafafuwan su dauke da manyan makamai kafafuwan su dauke da manyan makamai kafafuwan su dauke da many

 

Shigowar barayin ke da wuya suka fara barin wuta mai kan uwa Shigowar barayin ke da wuya suka fara barin wuta mai kan uwa Shigowar barayin