Lokacin da aka saukar cewa Qur'ani yacika sahabbai sai murna suke shiko sayyadina ABUBAKAR sai yakoma gida yanakuka sai sahabbai suka bishi suka tambayeshi sabodame yakekuka sai sayyadina ABUBAKAR yace tunda kukaji ansaukar cewa Qur'ani yacika to manzon Allah (S.A.W) yakusa wafati sai sukaje suka tambayi manzon Allah(SAW) yace hakane saisuma sauran sahabban sukakama kuka
Allahu Akhbar ya Allah kakarawa annabi muhammad daraja
S-A-W.
Dan girman Allah karka wuce baka turawa zuwa wasu group din ba
Allah duk wanda yaturawa wani Allah kanunamasa manzon Allah (S.A.W) a cikin bacci dakuma zahiri Amin.Dan alfarmar shugaba Muhammadur rasulillah saw
.
.
Dan Allah kowa yayi sharing zuwa group 10