Dan Allah Dan Darajar Allah Naziru Sarkin Waka, Ka Tai Maka Ka Sayi Yadukana Ka Rabawa Marayu Da Mabukata
..Wani matashi Mai suna Sani Lisko sarkin hoton masarautar Kura yana tallata Hajarsa ga naziru sarkin Waka.
Mai girma Sarkin Waka Dan Allah Dan darajar Allah A Cikin irin Tai makon da kakeyi Katai maka kasai yadi kana dan Arabawa Marayu da mabukata kamar yadda ka saba ranka yadade Mai girma Sarkin Waka Wallahi inada Kaya da yawa a shagona amma rashin cinaki kullum uwar jarin ake cinye wa.
Mai girma Sarkin Waka Dan girman Allah da manzon Allah kaTai maka katai makeni kasai yadikana kona farfado Dan jarina yayi kasa nidai tallan yadika nake Atai makeni Asaya Arabawa mabukata wallahi zanyi sauki sosai
Asaya Atai makamin atai makawa marayu da marasa karfi Dan Allah sarkin Waka
Ba MAULA nake keba Kar muji wani yace MAULA Ce Kasuwa ce...
idan za'a saya a Kira matashin ta wannan lamba 08038521653.
Wacce irin shawara zaku ba wannan matashi mai tallata hajarsa ga sarkin Waka?