BETTER NOT TO HAVE CHOIRS

April 25, 2022
3 years ago

It is better not to have choirs in your church than to have all the fornicators in town gather together in the name of choirs.

 

What are they ministering and to who are they ministering to?

 

Dismissed that choirs if they are not Spiritual.

 

It is better not to have people playing drums and keyboard  in your church than to have all the fornicators in town playing drums and keyboard in your church.

 

If they are not prayerful and Spiritual people, don't appoint them.

 

Even God have to dismissed Lucifer when He discovered lack of Spirituality in him.

 

GOD IS HERE:-

If your church cannot change you, change your church.

 

INTERVENTION/POWER COMMUNION 8:00AM

       APRIL 24TH, 2022 WITH OUR DEAR

               Apst. Godbless A. Okegbe ll

                   The Missionary Apostle

                        +2347030429490

                        +2348128218465

               CHRIST'S GLORIOUS MINISTRY

                   "LAND OF INTERVENTION"

     "Immediately after Ikpeshi primary school"

                    Along Ikpeshi Igarra roadToh fah kunsan mu bamu gani mu kyale Nafisa Abdullahi da Naziru Sarkin waqa suna ta cece kuce a kafafen sada zumunta, toh ke Nafisa Abdullahi ina ke ina furuncin cewa wai danmi mutane suke haifar diyan da basu kula da su da tarbiyar su, wannan furuci da kiyi jiji da kai ne ko kankanba ko nuna isa ne oho, anan ke ina taki tarbiya take ke da baki da ingantaciyar tarbiya wai ke kike magana a dena haifar diyan da ba a kula da tarbiyar su, laifi tudu ka take naka ka hango na wani ke in ana maganar tarbiya ai sai ke kija baya, Magana inka tashi yinta aunata yakamata kayi kahin ka furtata kasan abunda zaka gayi ba kasan abunda za a mayarmaka ba yake Nafisa koda kinada tarbiya mudai bamu gani ba a zahiri kawai sai dai sharholiyarku a kannywood da yawon duniya !

 

Naziru Sarkin waqa gaskiya yake gayamiki naga kifada ya fada toh dai fada da aljani ba riba nasan dai baki iya fada da Naziru kin san dai sai ya kaiki qasa, wannan furuci da kiyi ke Nafisa ai ba ke kadai ba ce kifara cewa adaina haifar diyanda ba a kula da su da tarbiyar su Malamai Sunce da Sarakuna da shuwagabanni amma aisu sunada daraja da qima ana iya aiki da abunda sunka fada amma ba ke ba da baki qoshi da tarbiya ba ha kizo kina karanbanin wannan magana ai koda Naziru bai miki raddi ba iri irenmu sai mun hito munyimiki Raddi !

 

Malama Zainab Jafar Adam Allah ya jiqan mahaifinta ai ba a jima ba da ta hito tanama mata in'wanta wa'azi misali ace itace tayi furucin cewa a dena haifar diyan da ba a kula dasu da tarbiyar su toh da munmata uzuri saboda ita tanada tarbiya mungani mun shaida yake Nafisa Abdullahi kije ki gyara taki rayuwa da tarbiya kahin kihito kina kirarin mutane sudena haifar diyanda basu kula dasu da tarbiyar Su !