MATAR DA TAYI BIDIYO

April 26, 2022
3 years ago

'YAR TIKTOK Ce Ta Yi Bidiyon Batanci A Masallacin Harami

 

Matar da tayi bidiyo a dakin Ka'aba tace wani mutumi yana goga mata gabansa ta bayanta mun gano ta, sunanta Jamila Abdullahi

 

Da farko tana da bakin iyaye a kanta, asalinta 'yar rawar gala ce anan Nigeria, tana shaye-shaye, ta shiga yawon duniya har ta isa Kasar Saudiyyah

 

Yanzu haka tana yin zaman barik! a tsakanin Jiddah da kuma Riyadh na Kasar Saudiyyah, tana hulda da masu safaran 'yan mata karuwai zuwa kasashen Larabawa, duk inda ake neman lalatacciya to wannan ta wuce gurin, tana da lasisi a iskan'ci, tana da tambarin karuwai da na 'yan madigo a fuskarta

 

Tananan a Tiktok da follower sama da dubu 36, ba abinda take yadawa sai batsa da iskan"ci, bidiyon da ta yi cewa wani yana goga mata gabansa a Harami karya ne da kuma sharri, ita ta tsara abinta

 

Yanzu haka muna bin matakai tare da wasu 'yan uwa da suke Saudiyyah, zamu tabbatar an kamata domin ta fuskanci hukunci a can.

 

- Datti Assalafiy