LABARI MAI DADINJI

April 28, 2022
3 years ago

LABARI MAI DADINJI :

 

Dan Girman Allah katura zuwa group 10, Dan matsayin annabi saw

 

Wata Rana NANA AISHA (R.A) tana yanka

naman akuya, sai ta cewa manzon Allah

(S.A.W) Ya riqe mata ya yanka,,, sai ma'aiki ya

Riqe mata naman tana yankawa, suna hira

mai dadi ta Soyayya har ta gama

yankwa.

 

Bayan ta gama yankawa ta dora naman a

Wuta, tunda da hantsi ta dora naman a wuta,

ammah har wajen yammah nama yaqi

dahuwa, ko juyawa na alaman an sashi a

wuta baeyi ba

 

Abin ya damu NANA AISHA(R.A)sai taje ta

samu Manzon Allah (S.A.W) yana xaune

taceasa ya rasulullah (S.A.W) ni kam wani

irin nama ne haka??? Tun safe na dora a

wuta Amma har yanzu yaqi dahuwa.

 

Sai manzon Allah (S.A.W) ya sakar mata

murmushi cikin nishadi, kuma yana kallon

fuskarta

Sai yace YA AISHA ai babu wani abu

da zai rabeni, koh ya taba jikina wuta

ta kamashi, Ai

Wannan naman ba zai taba dahuwa ba

saboda na riqe shi.

!

Masoya rasulullah Kunji fah don haka mu

kara damke shi, mu so shi da gaske

 

Allah Ya barmu da kaunarsa

 

Ya Allah kakara Mana son ma aiki acikin zuciyar mu

Ya Allah kakarawa annabi muhammad saw daraja

 

Ameen summa Ameen.

 

Dan matsayin annabi muhammad acikin zuciyar ka

Katura zuwa group 5

Follow  Naseer M Abdulhadi